HADIN CITTA DA ZUMA DOMIN KARIN LAFIYA DA NI’IMA
- Lipton
- lemon tsami
- citta ginger
- zuma
Ki dafa Lipton da Ginger da lemon tsami amma fa rabin lemon tsami zaki saka idan ya dafu sai ki tsiyaye shi a cup ki zuba mishi zuma idan baki da zuma ki saka sugar kadan
Amfanin sa
yana rage kiba
yana rage tumbi
yana maganin typoid
yana rage maikon jiki
yana rage fats/cholesterol na jikin dan adam
yana Karin ni’ima
Notice
WANNAN HADIN shi ne farkon abin da zaki fara karyawa da shi after 20minutes sai kichi abinchi