Hanyoyi Biyar 5 Da Zaku Samu Kudi Da Wayar Ku A Wannan Shekarar 2023 (Part 2)

Yanzu zamu dora daga kan hanya ta uku:

  • Affiliate Marketing; Abinda ake nufi da affiliate marketing shine dillanci a social media ma’ana idan wani company yana siyar da kayayyaki ko services misali kamar online stores haka ko kuma wani company a online da suke siyar da wasu services ko kaya, zaka iya zama affiliate marketer dinsu idan zaku kulla yarjejeniya dasu zaka ringa hadasu ko kawo musu customers su kuma suna biyan ka, haka shi ake kira da affiliate marketing akwai kamfununnuwa da yawa da suke bada damar zama affilate marketer nasu a koda yaushe.
  • Freelancing: yana ɗaya daga cikin hanyoyin yin aiki da samun kuɗi don ayyukan ɗan gajeren lokaci.
  • Kuna iya yin aiki daga gida ko filin aiki da aka ba ku, ku sami jadawali mai sassauƙa, da ma’auni mai kyau na rayuwar aiki. Ana ba da shawarar koyon fasaha da za ku iya bayarwa azaman sabis. Akwai ƙwarewar dijital da yawa don koyo kamar zane mai hoto, kwafin rubutu, nazarin bayanai, ƙirƙirar abun ciki da ƙari. A matsayinka na mai zaman kansa, za ka warware matsalolin mutane da fasahar da ka samu kuma za a biya ku. “
  • Freelancing hanya ce ta yin aiki da kanku kuma ku sami biyan kuɗi don ayyukan ɗan gajeren lokaci Koyi fasaha da za ku iya bayarwa azaman sabis Ƙwarewar dijital don koyo sun haɗa da ƙira mai hoto, kwafin rubutu, nazarin bayanai, ƙirƙirar abun ciki, da ƙari Magance matsalolin mutane tare da ƙwarewar da kuka samu kuma a biya ku” Haɗa duk maki kuma don ƙara fahimta
  • Social Media/ Handle Manager; Zaka iya zama social media manager ta hanyar managing page din wani kamfanin ko wani celebrity ko dan siyasa ta hanyar kula da shafinsu kuma kana yi musu running ads ko da idan basu da lokaci, zakuyi yarjejeniya dasu suna biyan ka, wannan hanyar ana amfani da ita sosai musamman ga mutanen da basu da lokacin yin social media kamar ‘yan ball, yan siyasa, celebrities, kamfanunnuwa da dai sauransu.

Wadannan sune hanyoyi biyar da muka ware domin mu kawo muku domin fara samun kudi da wayar ku.

Dan haka idan kunji dadin wadannan hanyoyi sai kuyi comment zamuyi muku bayani da kuma yadsa zakubi kowacce domin ku fara samun kudi.

Allah ya taimaka

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!