ANFANONIN FIYA( AVOCADO )DA SIRRIKA DAYA KAMATA KU SANI

  • Fiya na da sinadaran da ake kira da turanci sugar- fructose, glucose, and galactose wanda suke kare mutum daga kamuwa da ga cutar cutar siga.
  • Shan Fiya na taimakawa mutum wajen samun cin abinci yadda ya kamata.
  • Fiya na kare mutum daga kamuwa da cutar ri da kuma cutar zuciya.
  • Fiya na kara wa jariran dake cikin iyayensu lafiya.
  • Fiya na da wani sunadarin da ake kira ‘Potassium’ wanda ke taimakawa wajen rage ciwon hawan jini a jikin mutum.
  • Fiya na kara kyan fatar mutum.
  • Fiya na kare idon dan adam daga cututtuka.
  • Fiya na da sinadarin bitamin A da B wanda ke kare mutum da ga kamuwa da cutar daji da kuma sa jikin mutum warkewa da sauri idan an kone.
  • Shan Fiya na kare mutum daga tsufa da wuri: Piya na da wata sunadarin da aka kira Danthophyll wanda yake kare jikin dan adanm daga tsufa da wuri.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!