MATSALAN RASHIN SHA’AWA
akwai matanda basayin sha’awa ko basa jin dadin saduwa ko ni’imarsu ta dauke, to yanda za’a magance wannan matsala shine sai kisamu.
Abubuwan bukata
- zangarniyar zogale,da ya’yanta gadaya
- karanfani
- citta
- masoro
- kinba
Yadda za’a hada
sai ki dakesu guri daya su zama gari,sai ki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino(ajuwa) mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki insha allahu
Mungode