MAGANIN RABUWA DA CIWON ULCER KOMAI TSANANIN TA FISABILILLAH

Ciwon gyambon ciki ulcer ciwo ne mai zafi a cikin rufin ciki wanda shi ake kira da Gastric ulcerakwai kuma peptic ulcers wanda shine rauni wanda yake faruwa ga karamin hanji ko kuma cikin cikibabban hanji
Hakan na faruwa a lokacin da karamin rufin dake kari ciki daga sinadaren dame narka abinci karfin sa ya ragu,hakan zai bada dama ga sinadaren su rika cin gyallen rufin dake cikin ciki,wanda wannan shi ake kira da Ulcer.

ABINDA ZAA NEMA

  • Garin Rumman Pomegranate
  • Garin ZogaleMoringa

yadda za’a hada

Kowanne zaa samo kamar chokali 5 zaa hade su waje daya,sai a rika diban rabin chokali zaa hada da ruwa karamin kofi,ko pure water daya da rabi zaa dafa shi.
Bayan an sauke sai a bari ya huce a zuba zuma kamar chokali 1 babba a ciki sannan asha kofi 1 da safe kofi daya da dare,da safe bayan an karya da dare bayan anci abinci, haka har tsawon mako 2sati 2

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!