Hukumar JAMB/utme ta baiyana Randa aka fara registration da Randa za’a rufe
Asalamualaikum Barkan mu da sake saduwa daku a wanan lokacin,Hukumar Dake Bada damar shiga manyan makarantu nagaba da secondary School wato (JAMB/UTME) sun sanar da lokacin dazasu fara yin registration domin baiwa dalibai damar shiga makarantun (Tertiary)
Hukumar tasanar da ranar 14/01/2023 wacce yayi dai-dai da ranar asabar, zakuma su rufe ranar 14/02/2023 wacce tayi dai-dai da ranar talata.
don haka sai a gagauta zuwa don yin registration kafin lokaci ya kure
KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha
mungode 🤝🤝🤝