hukumar kidaya sun saki shortlist na ma’aikatan da zasu dauka aiki
Asalamualaikum ,Barkan mu da sake saduwa daku a wanan lokacin ,a yau muna masu farin Cikin sanar daku cewa Hukumar Kidaya Ta kasa Tasaki Shortlist Nawadanda Zasu Mata Aikin wucin gadi ga wadan da suka samu nasarar samun aikin
Hukumar NPC wato national Population Census sun saki shortlist nawadanda suka samu nasarar samun aiki nawucin gadi domin duba sunanku Zaku zaku iya download na PDF na jihohinku Dake kasa domin duba sunayen ku Allah yabada Sa’a ameen, kuyi download PDF din jihar ku.