Hukumar NGO Za ta Ɗauki Ma’aikata Ƙarƙashin Gidauniyar Save The Children

Hukumar ba da agaji ta NGO za ta ɗauki ma’aikata ƙarƙashin gidauniyar Save The Children.

Barkanku da zuwa wannan website namu mai albarbar wato Howgist.com

TAKAITACCEN BAYANI GAME DA HUKUMAR NGO
NGO Hukumar agaji ce mai zaman kanta ta duniya baki ɗaya, da ke taimakawa al’ummar duniya ta fannoni daban-daban. Kungiyar NGO tana ɗaukar ma’aikata a kowace ƙasa sannan kuma tana biyansu albashi mai gwaɓi.

SAVE THE CHILDREN
Save The Children: Gidauniya ce a ƙarƙashin jagorancin NGO wanda ita ta maida hankalinta ne ga taimakon rayuwar yara.

Save The Children tana taimakon yara a faɗin duniya sannan kuma tana aiki ƙarƙashin jagorancin NGO. A yanzu haka wannan gidauniya ta fara ɗaukar mataka.

Ga wanda yake so ya yi aiki a ƙarƙashin wannan hukuma ta Save The Children ya shiga rubutun da ke nan ƙasa domin ya yayi apply?

Click here to apply

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!