Sabuwar Damar Neman Aiki Daga GT Bank

Assalamu Alaikum barkanmu dasake saduwa dafatan kuna lafiya.

Kamar kullum yauma muna tafe da wata dama data samu daga bankin GT Bank aikine yasamu ga wadanda suke da Sha’awar aikin.

A yauma nake zuwa muku da wata sabuwar dama daga daya daga cikin bankunan Nigeria mai suna GT bank wato Guaranty Trust Bank.

Kamar de yadda kuka sani GT Bank wato Guaranty Trust Bank Plc shine kan gaba na cibiyar hada-hadar kuɗi ta Najeriya tare da ɗimbin ayyukan kasuwanci da ya shafi Anglophone Yammacin Afirka da Burtaniya.

Bankin a halin yanzu yana da Kaddarori na sama da Naira Tiriliyan 2, masu hannun jari na sama da Naira Biliyan 200 kuma yana daukar ma’aikata sama da 10,000 a Najeriya, Cote dIvoire, Gambia, Ghana, Kenya, Laberiya, Rwanda, Saliyo, Uganda, da Ingila.

A Yanzu haka wannan bankin sai sake daukan Sabin Ma’aikata Domin Neman Aikin Danna Link dake kasa
👇

APPLY HERE

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!