Ina matasa Ga wata Damar Aiki Daga Hukumar National Blood Service Commission (NBSC)
Ga wata Damar Aiki Daga Hukumar National Blood Service Commission (NBSC)
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Hukumar National Blood Service Commission (NBSC) zata dauki sabin ma’aikata
Read more: Sabuwar Dama Ga Matasa Daga Hukumar NiTDA
Kamar yadda aka sani National Blood Service Commission (NBSC) itace hukumar Kula da Jini ta Kasa (NBSC) ita ce cibiyar gwamnati da ke da alhakin tsarawa, daidaitawa, da samar da lafiya, isassun kuma ingancin kayayyakin jini da na jini don karin girma ga duk wanda zai iya bukatarsa a Najeriya tare da bayar da gudummawar jini na son rai ba tare da lamuni ba domin ceton rayuka a fadin kasar nan.
A yanzu haka zata dauki ma’aikata wanda zasuyi aiki kamar haka:
- Driver
- Mechanic
- Dispatch Rider
Domin Neman Aikin Aika da CV dinka zuwa wannan email din tare da sanya sunan aikin da kakeso a matsayin subject na sakon: nbschq@gmail.com
Allah ya bada sa’a