Ina Wadanda Suka Cike Aikin Immagration Ga Past Question & Answer – Domin amsa Jarabawa

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Kamar de yadda kuka sani hukumar immagration ta kammala daukan ma’aikata na 2023 wanda Alhamdulillah mutane dayawa sun cika yanzu kowa yana jira a fitar da shortlist ne domin fara screening.

Hakanne yasa muka nemo muku past question and answer na shekarar data gabata, domin ku samu ku duba ku karanta domin tunkarar jarabawar da za ayi, wanda insha Allah inde ka bibiyi question da answer din zakayi nasara domin yawancin tambayoyin da akayi sune suke sake dawowa.

Hukumar Shige da Fice ta kasa za ta gudanar da jarrabawar jarrabawar kwarewa a wannan shekarar kuma ana fitar da takardun tambayoyin da suka gabata da kuma hada su daga shekaru daban-daban na jarrabawar NIS.

Jarabawar NIS jarrabawa ce ta kwamfuta wacce yawanci ke ɗauke da tambayoyin da suka dogara akan Lissafi, Harshen Turanci, da Gabaɗaya.

Za a sami tambayoyin Harshen Ingilishi 25, Tambayoyin Lissafi 25, da Tambayoyin Takarda 50 Gabaɗaya; jimlar tambayoyi 100 kenan. Duk tambayoyin za a amsa su cikin awa 1.

Danna Download dake kasa domin Saukar da Past Question & Answer din

Download Question & Answer

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!