Yadda Zaka Duba Ko kayi Nasarar Samun Aikin Kidaya Na Facilitators

Kamar yadda na fada muku wannan list din na facilitators ne dan haka saika duba idan har shi ka cika

Domin dubawar danna Link na Jihar ka dake kasa

Adamawa State

Gombe State

Gombe State

Jigawa State

Katsina State

Nasarawa State

FCT Abuja

Idan Kuma Babu jiharka a nanan karka damu ka danna Link dake kasa

Check Application Status

Idan ya bude saika shiga check application status saika shigar da Application Id dinka wanda suka baka lokacin da kayi Register kokuma ka shigar da NIN number ka.

Daka shigar zaka gani idan  ka samu zakaga approve idan baka samu ba zakaga Pending.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!