INGANTACCEN MAGANIN ASMA
WANDA ALLAH YA JARABTA DA CIWON ASMA SAI YA SAMO ABUBUWA KAMAR HAKA YA HADESU GURI GUDA YANA SHA SAFE DA YAMMA:
- GARIN HABBATUS SAUDA{BAKIN ALGARUR}
- GARIN TAFARNUWA
- GARIN HULBA
- ZUMA
SAI A HADE SU GURI GUDA A JUYA ANA SHA SAFE DA YAMMA