Hanyoyin Kara Karfin Ido

Baya ga amfanin ido wajen gani, ido na karawa mace kyau da kwarjini. sukan iya mace da namiji son junan su tun daga kallon farko da sukaiwa juna. To in dai har ido kan hada wani zumunci mai karfi to hakika tabbas yaci ace mu kiyaye shi wajan ganin mun kula dashi.

Abubuwan kiyayewa:

kar mu sake wani abu mai tsini ya kusance shi kamar.

  • Allura
  • Tsinke
  • Reza
  • Mu kuma kiyaye kusantar tv
  • Da abu mai mutukar haske

Hanyoyin kara karfin ido:

  • Yawaita karatun al,qur’ani, dan tabbas kurama qur’ani ido na mutukar sa ido nagarta
  • Cin albasa mara lawashi kuma fari shima na kara hasken ido
  • Kar a manta da nika dutsan kwalli dan sawa da daddare kafin kwanciya shima yana     sa kwalban ido nagar ta da baki.
  • Ki wanke karas dinki ki markadashi ki tace ruwan ki samu kwalaba me kyau ki dura idan zakiyi bacci ki dinga digawa

Amfanin kwalli ga ido

Wani binciken kimiyya da aka yi na baya-bayan nan ya nuna cewa sinadarin kwalli yana da wasu sinadarai da ke kashe kwayoyin cuta da zarar sun hadu da danshin cikin ido.

Bugu da kari, yawan sanya kwalli a ido zai taimaka wajen rage matsalar hasken rana da ke taba idanu.

Pls kuyi share domin wasu su amfana

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button