Jerin Bankunan da Ba aso Kuyi Amfani Dasu Idan An Muku Approved Na Aikin Kidaya
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka.
Ga wasu daga cikin bankuna da ba aso kuyi amfani dasu wajen sanyawa a aikin kidaya ga wadanda akayi approved dinsu, domin sanya irin wadannan bankunan kan iya janyo maka matsala musamman wajen turo maka da kudin ka, sabo da haka gasu kamar haka:
Kada ku yi amfani da karamin asusun ajiya ko asusun dalibi NYSC wajen shigar da bayanin bankin idan mai son cin gajiyar shirin aikin kidayar jamaa ya samu Approval ,ku tabbatar asusun ajiyar da kuka saka ingantace ne .
Ya kasance acc din naku zai dauki kudi sama da dubu dari
Idan kun riga kun shigar da bayanan karamin asusun ajiya ku ziyarci bankin don haɓaka asusunku.
Allah ya bada sa’a