Kungiyar Central Women Community Zata Bawa Mata Horo A Bangaren Fasaha Tare da Basu Aikin Yi

Kungiyar Central Women Community Zata Bawa Mata Horo A Bangaren Fasaha Tare da Basu Aikin Yi
Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A yau darasin namu akan mata yake, sabi da haka zaka iya cikawa matarka yarka budurwarka.
Shin kina daga cikin mace wacce take da shekaru tsakanin 15 zuwa 21 mai sha’awar samun sabbin fasahohin fasaha dakuma aikin yi?
Ki Kasance tare da kungiyar IT Central Women Community da kuma Global Peace Women International “Girls Tech Bootcamp” wanda suke a Jihar Kaduna Nigeria.
Wannan shirin shirine da zai maida hankali akan mata masu shekaru daga 15 zuwa 21 domin koya musu abubuwan fasaha tare da basu tallafi hadi da basu aikin yi.
Domin Cika wannan Tallafin Danna Apply Dake Kasa
Apply Now
Za’a rufe ranar: 15th, May, 2023
Allah ya bada sa’a