MAGANIN INFECTION DA GENERAL BODY CLEANER.

Wannan hadi cikin ikon Allah wannan hadi yana magance Matsalar infection (Sanyin mara)sannan yana general service na jiki ,yana kawar da cututtukan dake damun jikin mutum.

ABINDA ZAA NEMA.

  • GARLIC (TAFARNUWA)
  • CITTA DANYA(GINGER)
  • NEGRO PAPER(KIMBA)
  • AIDAN(DAWU)
  • LEMON TSAMI (LIME)

Zaa nemi wadannan abubuwa da kuka ambata a sama kowanne dai-dai gwargwado, sannan a hada da ruwa kamar kofi 5 a tafasa sosai.

Sannan a rika shan karamin kofi sau biyu a rana safe da yamma,amma da safe sai an karya.

Mace idan tana fama da matsalar ciwon mara zata iya amfani dashi, namiji kuma idan zan sha ana so a hada da Tumeric(kurkum)yayin dafawa.

DUKKAN ABUBUWAN DA MUKA AMBATA ZAA SAME SU A WAJEN YAN KULI

GARGADI..

Mace mai ciki karta sha

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!