DON KARIN SOYAYYA TSAKANIN MATA DA MIJI DA KUMA ……..
MOTSA SHA’AWA
- zaki samu nikakkiyar alkama cokali biyar 5
- ki samu garin dabino cokali goma 10
- ki samu garin farar shinkafa cokali biyar 5
- ki samu garin sha’ir cokali biyar 5
- ki samu nonon akuya
- idan kika hadasu guri daya sai ki samu zuma mai
- kyau sosai sai ki barshi yayi kwana uku 3 sai ki
- daukoshi ki dafashi inya dahu sai ki dinga sha, ki
- jaraba ki gani yanada kyau sosai,musamman
- larabawa suna amfani dashi sosai.