MAGUNGUNA DA ANFANONIN SAIWAR ZOGALE

Wankin Mara_Adafa Saiwar Zogale da Tafarnuwa, Asha Sau 2 a Rana Kwana 3,
Qarfin Maza_Aci Saiwar Zogale da Namijin Goro,
Sanyin Kirji_ Aci Saiwar Zogale da Citta,
Zafi wurin yin fisari_Adafa Saiwar Zogale da Kanumfari Asha Sau 3 Arana Har Kwana 3
Karin ruwan manni _A Sha Garin Saiwar Zogale Cukali Daya da madarar Ruwa Gwangwani daya,
Maganin sanyi _A dafa Saiwar Zogale da Saiwar Bini da Zugu da Tafarnuwa Kwara Daya
Asha Sau 2 Arana Har Kwana 3,
Maganin tare _Akwa6a Garin Saiwar Zogale da Zuma Asha Cukali Daya Kullun Har Kwana 7,
Ni’imar Mata_ Adafa Saiwar Zogale Adibi Ruwan Rabin Kofi da Dumi Asa Rabin Gwangwani Madara A Sha,
Hawan jini_ A Hada Ruwan da Aka dafa Saiwar Zogale da Ruwan da Aka Dafa Ganyen Zogale, Asha Sau 3 Arana Har Kwana 3,
Yana Sukar da Hawan jini Sosai
CIwon suger (Diabetes)_Cin Garin Saiwar Zogale A Cikin Abinci Yana Saukar da Ciwo Suga Sosai
Rage Qiba_A Dafa Saiwar Zogale a Dibi Rabin kofi a Matsa Lemun Tsami (Lime) Guda Daya Asha.
Mungode