AKWAI SIRRI SOSAI WURIN BAMA YARO ZUMA

ZUMA DA RUWAN ZAM-ZAM

Idan kinaso ki ba yaro ruwa abinda ya dace shine ki hada masa DA Zuma da ruwan zam-zam cokali daya.

Ya zama ruwan shan yaron ki zaki sha mamaki yadda wannan yaro zai zama cikin wata uku zuwa 8.

IDAN KO BABBA YANA KASA RIKE KARATU KA YAWAITA SHAN ZUMA DA RUWAN ZAM-ZAM.

BARE YARA KI BASHI ZUMA SAU UKU INSHA ALLAH ZAI DINGA RIKE KARATU.

YANA KARA KARFIN KASHI YARO.

ZUMA TANA KARA WAYYO YARO.

ZUMA DA RUWAN ZAM-ZAM SUNA KARA KAIFIN KWAKWALWA YARO.

GIRMAN YARO DA LAFIYAR SA.

KARE GARKUWAN JIKI SA DAGA CIWO.

IDAN HAR ZAKU JURE BA YARA ZUMA ZA’A SHA MAMAKI SOSAI.

WANNAN AN JARABA SOSAI TANA AIKI AMMA IDAN ALLAH YASO

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!