MATSALAN RASHIN KUZARI MAZA DA MATA

ina mata da maza wa’yan da kuzari bai ishe suba sannan kuma ba sajin karfin jikin su to wannan wata da mace ta samu idan kuna san samun kwari da kuzari sai kuyi wannan hadi ku gani.
- DABINO
- NONON AKUYA
- ZUMA
- CITTA
yadda za’a hada
asami dabino mai kyau a tabbatar an gyara saboda yawancin dabino ana samun kwari aciki.