AMFANIN SHAN RUWA DA SAFIYA KAFIN ACI KOMAI
Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matukar amfani ga lafiyar dan adam. masana fannin kimiyya sunyi bincike akan hakan. masu bibiyar mu a wannan gida mai albarka saiku biyoni sannu ahankali donjin amfaninsa. Yana maganin:
- ciwon kai
- ciwon jiki
- daidaita tsarin bugun zuciya
- amosanin gabbai
- farfadiya
- daidaita jikin da yawuce kima
- asthma
- ciwon koda
- cutukan dake cikin fitsari
- ciwon suga…..
Kadan daga ciki kenan…
Lafiya uwar jiki