MAHINMANCI RIDI DA MADARA GA MA’AURATA

da farko amarya Zaki nemi ridi mai kyau wanda aka soya shi ,saiki nemi Madara ta ruwa Kota gari ,duk dai wanda kike so saiki zuba a cup ki dame,Idan ta gari ce sai ka zuba ruwa masu kyau kadan,idan ta ruwa ce ba bukatar ka saka ruwa,to za a jira idan an dama bayan mintuna kadan sai ka sha.

Yana karawa mace gamsuwa da gamsarda mijinta yayin jima’i

Yana kara yawan son yin jima’i domin sha’awa zata qaru.

Yana gyara fatar jiki tayi kyau tayi laushi.

Yana magance yawan kurajen da ke tsiro a harshe.

Yana kara karfin jima’i ga namiji

Yana magnin yawan fama da rama a jiki sai a zuba hadin a cikin koko mai kyau a sha da safe.

Yana Maganin rashin kuzari.

Yana karawa jiki lafiya da annashawa

Yana gyara ruwan maniyin namiji suyi yawa,su yi yauqi, suyi haske kuma suyi kauri.

Yana karawa mata masu shayarwa ruwan nono masu kyau masu lafiya.

Yana Maganin yawan tashin zuciya ga mata masu juna biyu.

Yana karawa mace mai ciki jini a jiki.

Yana kara lafiyar ido da qwaqwalwa.

Yana kara yawan sinadiran halitta ga mata da maza.

Gembon ciki me sa warin baki.

Ga masu lalalacewar ciki idan suka sha madara Sai su san yanda zasu sha

Wanan shine mungode

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!