WASU DAGA AMFANIN KUBEWA(OKRA/LAFY FINGER)

Mutane da dama basu san amfanin kubewa ba,wasu da ganin ta a matsakayin wani abinci ne kawai,amma bayan wannan tana dauke da sinadaren dake da matukar amfani da jikin Dan adam.

Insha Allah zanyi bayani akan wasu muhimman amfanin ta guda 3. Wanda suke da matukar muhimmanci mai fama da matsalar da zamu kawo yayi kokari ya jarraba.

Ciwon Suga(Diabetes)

Mai fama da matsalar ciwon Suga,kubewa tana da matkuar muhimmanci a gare shi ya rika amfani da ita.

Tana rage barazanar kamuwa da cutar Asthma,juma tana taimakawa masu dauke da wannan cuta.

Tana karfafa mahadar kashi(Gwiwa/joins) mai fama da rauni a joins na jikin sa kubewa zata taimaka masa sosai.

YADDA ZAAI SARRAFA TA.

Zaa samu Kubewa kimanin guda 2 a wanke a yayyanka sannan a hada da ruwa kimanin kofi biyu a dafa,zaa sha da safe kafin aci komai na kwana 6.

Insha Allah zaa dace.

Wallahu a’alam.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!