Masu Bukatar Aikin NGO Ga Wani Sabon Aikin NGO A Jihar Katsina
Masu Bukatar Aikin NGO Ga Wani Sabon Aikin NGO A Jihar Katsina
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Mutanen jihar katsina ga wani aikin NGO wato Non governmental organazation.
Yadda Zaka Nemi Aikin:
Dukkan mai sha’awar wannan aikin sai ya aika da CV dinsa zuwa wannan email din: Humanresource@aygf.org
Lokacin rufewa: 21 st July, 2023.
Allah ya bada sa’a