Masu Secondary Ga Wata Sabuwar Dama Yadda Zaku Samu Albashin ₦30,000 – ₦50,000 A Duk Wata Daga Kamfanin Work Dey HR Services
Masu Secondary Ga Wata Sabuwar Dama Yadda Zaku Samu Albashin ₦30,000 – ₦50,000 A Duk Wata Daga Kamfanin Work Dey HR Services
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Kamfanin Work Dey HR Services zai dauki ma’aikata masu Qualification na Secondary school, da kuma NCE, OND tare da basu albashin ₦30,000 – ₦50,000 a duk wata.
Shi de wannan kamfani na Work Dey Services: kamfani ne mai ba da shawara kan albarkatun ɗan adam, yare da kawo ci gaba ta hanyar abubuwan da suka danganci rayuwa.
A sabo da haka kamfanin zai dauki ma’aika tare da basu albashin 30k zuwa 50k a duk wata.
Dan haka idan kana bukatar wannan aikin Danna Apply Now dake kasa domin Neman Aikin
Apply Now
Allah ya taimaka