Matasa Ga Dama Ta Samu: Yadda Zaka Nemi Aikin Nigerian Navy
Bangarorin Guda Biyar Da Zasu Hana Ka Cin Gajiyar Aikin Kidaya Koda Anyi Maka Approved
Assalamu alaikum Jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa ya tashi cikin koshin lafiya.
Rundunar sojojin ruwan nigeria wato nigerian navy ta bude shafinta domin daukan sabbin ma’aikata na Shekarar 2023 wato (Batch 35 recruitment exercise)
Dan haka duk wanda yake da bukata zai iya cikawa, ga yadda tsarin yake domin cikawar.
- Dole yakasance kanada 5 credit a SSCE GCE NABTEB koh NECO kuma kada ya wuce zama biyu
- Sannan certificate na makaranta kada yayi sama da shekara shida
- Dole mai nema yakasance daga shekara 18 zuwa 22 ga masu SSCE saikuma masu NCE diploma Nurse/midwife, sportsmen and women dasu imam Driver mechanic sukuma daga shekara 18 zuwa 26
Danna Apply dake kasa domin cikawa:
Apply Now
Allah ya bada sa’a