Menene Amfanin Smart Phone A Wajen Training Na Aikin Kidaya
1.daily attendence
- daily Quizs. Daily attendence:
yanda ake yin attendance through online a kullum. Example:
Idan class one Ka tsinci kan ka a ciki.
Akwai whats app Group na wannan class one din, iya kune kawai a ciki.
DQM:
Data Quality management. Shine Group admin na wannan whats app group na class1.
Shine kuma Mai koya muku practical Training na census pad.
Also that :
Through wanann WhatsApp Group za a dinga turo link form na attendence da Kuma Quizs.
Steps 2.
Yanda ake yin attendence through online.
Wanan link form din da zaa turo, idan kayi clicking ɗinsa zai kaika chrome browser.
ZAI BUDE KAMAR Haka.
- Enter email
- Enter NPC-CE number
- Phone number
- Class number
- GIJ/000101 Note :
Number 5.
Sai kaje training za a baka wannan number.
Sai kai Summit.
Wanan shine yanda ake daily attendence na Training din Census.
Shi kuma Daily Quizs.
Shima link form ne da za a dinga turawa through wannan whats app group na wannan class din naku.
Shi wannanQuiz state NPC ne suke turowa, suna iya turowa a ko da yaushe koda Ana cikin lecture ne.
Wannan Quiz Yana dauke da time atleast 10 minute or 15 minutes.
Idan Kuma ba kai saurin amsawa ba zai yi submmit da kansa.
Tambayoyi cikin Quiz:
Tambayoyin da akeyi ana yin su ne akan abin da ya shafi Census, Wanda duk amsar tana cikin Census manual daza a baka.
Kana gamawa Kuma za a nuna maka makin da Ka ci.
Allah yabamu sa’a.
Amen Ameen.