Yadda Zakayi Apply Na Aikin Access bank Da Kwalin Secondary, Diploma, Digree

Yadda Zakayi Apply Na Aikin Access bank Da Kwalin Secondary, Diploma, Digree
Wannan banki zai dauki ma’aikatanne a bangarori kamar haka:
- Eltp Grad
- Eltp Retail
- Eltp Tech
- Internship
Wadannan sune bangarorin da zai dauki ma’aika akai dan haka idan kana bukatar aikin saika danna Link din dake kasa domin ka nemi aikin:
👇
https://www.accessbankplc.com/careers/job-opportunities/2023-entry-level-recruitment-and-internship-program
Allah ya bada sa’a