ZAMANTAKEWAR MA’AURATA
GYARA FARJI
- Ki nemi man tafarnuwa
- Man habba
- Miski farin
Ki kwaba su wajen daya kina inserting a FARJINKI yana Kore infection yasa wajen kamshi, yayi tighting dinki ya kuma sa wajen yayi laushi da taushi
MAGANIN KAIKAYIN GABA
A nemi hulba a dafa snn idan ya dan huce a xauna acIkI at least 30 mint,snn a Debi Wanda aka dafa a sa tsamiya a sha.
GYARAN NONO
- Gero
- Alkama
- Jar masara
- Farar shinkafa
sai ki gyara ki hadasu ,ki wanke ki shanyasu a rana su bushe,sai ki soya sama sama,sai ki juye ki kai nika gaba daya,sai ki dinga diban cokali daya da Rabi kina sha da nono ko yoghurt mai kyauta,zaki yi mmk ydd zai canxa.
ko kuma kisami garin garin hulba ki tafasa sai ki rinka gasa su,idan kin gama sai ki sami man hulban ki shafa musu, wacce xatai yaye xata rinka sha two weeks bf n after tayi yayen.
SANYI MAI SANYA FITAR RUWA DA KAIKAYI KO KURAJE
A nemi hulba ,man tafarnuwa, man Shanu,yayankabewa,a daka a hada a Kwana a wajen daya a dinga sakawa acikin shayi ana sha ko a abinci.
KA’ARI NI’IMA
Ki nemi ridin ki daka ki tankade ki nemi madara ta ruwa ki hada ki gauraya kiss