SAKA MAIGIDA KUKAN DADI
NI’IMA KAMAR FANFO
idan har kina San zama ‘yar lelen maigidanki to sai kin gyara kanki ta hakanne maigidanki zaiyi tunanin ki
- zuma maikyau
- minannas
- Masada
Uwargida kisami minannas ki dakashi lukui-lukui ki tankade kisami zuma mai kyau ki juye minannas a ciki ki zuba madara taruwa duk kihada ki shanye.
- Bagaruwa
- kanun fari
- garin hulba
zaki hadesu ki tafasa ki rika zaunawa, yana gyara mace sosai
SANNAN KUMA KISAMU
- Gyada
- kankana
- abarba
- zogale
- citta
- lemon zaki
sai ki hade su waje daya ki markada ki tace, ki matsa lemon tsami kadan kisa zuma ki rinka sha, wai idan yana ihu aranar sai yayi na agwagwa
Please share after reading
Don’t edit don Allah.