SIRRIN MA ‘AURATA
shi wannan wani sinadarine mai albarka wanda ake yi masa lakabi da sinadarin ma’aurata, kuma yana jimawa a jiki, sannan yana kara kuzari kuma yana karawa mace martaba ga mijinta, zaki samu
- furen zogale
- zanjabil
- habba
- garin raihan
sai ki dakesu guri daya sudaku dakyau sai rinka diban karamin cokali kina hadawa da zuma kina safe da yamma shima wannan sai mai aure amma idan kin kusa yin aure zaki iya yin wannan hadin.