MAGANIN SANYIN MARA MAZA DA MATA (Idan Kun karanta Kuyi Share)

Yau ma Cikin Hukuncin Ubangiji mun samu nasarar gano maganin sanyin mara da ya addabi Al ummar Annabi .

Me Fama da wannan matsala yanemi:

  • CITTA
  • TAFARNUWA
  • TUMERIC
  • KANUFARI
  • RUWAN ZAM ZAM

Idan an samu wadannan abubuwa, se yankasu zuwa kanana, amma a tabbatar an kankare bayan tumeric, kuma ancire bawon tafarnuwa.

Ssi a samu robar EVA ko wata makamancinta a zuba wannan kayan da aka yanka, se azuba ruwan zam zam aciki acikata amma karta kawo baki.

A ajiyeshi tsawon kwana daya da wuni guda, bayan wannan adadin se asha karamin Kofi da safe har tsawon sati uku Insha Allah zaadace.

SHARADI

Atabbatar an ajiyeshi awaje me sanyi, kuma kar abari Yaro yasha, ko Mace me Juna biyu da ya haura wata Hudu. Kafin a sha a tabbatar anci abinci, masu matsalar Ulcer Susa Zuma aciki kafin susha.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!