YADDA AKE GYARAN JIKI DA GARIN HULBA
da farko Za ki samu garin hulbar ki dama da madara da
zuma ya damu sosai sai ki shafa a fuskar ki, ki
barshi kamar minti talatin kafin ki yi wanka, fuskar ki zata yi sheki zai kashe miki pinplesya gyara miki fuska kuma yana maida tsohuwa yarinya.