SIRRIN MALLAKAN MIJI KO SAURAYI BA BOKA BA MALAM KO SIHIRI
ina mata da maza wa ‘yan da kuzari bai ishe suba sannan kuma ba sajin karfin jikin su to wannan wata damace ta samu idan kuna san samun kwari da kuzari sai kuyi wannan hadi ku gani
KAYAN DA ZA A NEMA”:
- DABINO
- NONON AKUYA
- ZUMA
- CITTA
asami dabino mai kyau amma ku gyara
sai nonon akuya ana so dole sai kin samo na akuya so samu a gabanki ko a gabanka za’a tatsa idan an samu nonan sai ki zuba dabinon da kika gyara acikin nonan akuyar ana bukatar ya samu kamar 10hr awa goma idan da hali kiyi hadin ki cikin dare da safe dabinon ya jika acikin nonan akuyar ana so kikai ayi miki markade idan da hali kisami bulanda mai kyau kiyi markadanki domin tafi sauki bayan ki markada amma karki zuba ruwa acikin markadan idan kin gama sai ki dauko zumarki amma anfisan farar saka sai dai in baki samu ba sai kiyi da ko wacce kizuba zumar acikin ko ki daka abinki yafi san babu wani mis aciki ko ki daka abinki yafi sauki yar’uwa kina shan wannan hadi ko kana shan wannan hadi zaku ga yadda kuzari zai samu da yardar Allah kuna sha kullun da safe.
KI ZAMO MACE MAI DARAJA:
ina mace mai san zama gwana awajan maigida ko mininta dolenki idan kina san wannan matsayi kikasance da wannan hadin domin maigida yaji dadin awajan kwanciya “yar uwa wannan hadin yana mutukar amfani ajikin mace lallai kiyi wannan hadi domin yin fice acikin sa’anninki nemi wa “yan nan kayan kiyi wannan hadi zakiga yadda zaki koma awajan maigidanki.
KAYAN DA ZAKI NEMAN:
- DABINO
- ZUMA
- INUBI
da farko ana bukatar kisami dabino mai kyau garin dabino ake so kisamu ba yadda ake yin garin dabino ake samu wanda ya bushe so sai domin ya wancin dabino bai bushe ba. Idan kika samu sai ki bare dabino kitabbatar kin cire tsutsa
ki tabbatar kin zuba garin ki cikin abu mai kyau daga nan saiki kawo ruwan zuma kizuba amma ana bukatar zuma sabuwar saka domin da ita ake yin wannan hadin shikuma inibi ruwan sa ake so kisamu ana samun wajan duk wani mai sai da inibi,ki tabbata ruwan aka baki sabo da gudun samun matsala.
ana dama garin dabino da ruwan zuma mai kyau sabuwar saka amfanin zuwan inibi a cikin wannan hadi shine kafin ki sha wannan hadi ake so kisha ruwan inibi ko da makwarwa daya amma shi wannan hadin garin dabino da zuma cokali biyar ake sha dan biyan bukata.
HADIN DAKIN UWARGIDA:
wannan wani hadine mai daraja awajan mata da mazajen su mutukar matayen sunyi mazajan su zasu ji dadi wajen kusan tarsu wajan saduwa ki daure kiyi wannan hadi domin faranta ran maigida dan yaji dadi idan kuwa kina san ganin murmurshin maigida da farin cikin sa lallai kiyi wannan hadi domin maigida ki yaji dadi.
- DABINO
- ALKAMA
- ZUMA
DA farko ana bukatar garin mai dan yawa ita kuwa alkama mai kyau ake so kisamu itama ana bukatarki garinta ko ma kisami alkamar ki ke wanke ki surfa ki tabbatar babu datti sai ki kai ayo miki nika mai laushi kisaka rariya ki tankade shi yayi laushi.
ki sami ruwa maikyau ki dora akan tukunya idan yayi zafi sai kiyi tuwo da garin dabino da kuma garin alkama ki tuka kamar zaki yi tuwo amma ban ci kamar tuwo da miya zaki ga yadda zaki koma indai ni’ima ce zaki bada labari da yarda Allah.
MACE TA ZAMO MAI RUWA:
KINO SO kizamo mace mai ni’ima da ruwa to kiyi wannan hadi zakigane cewa mata masu ruwa suna marewa amarcin su awajen mazajensu idan kina san samun wanna matsayi to kiyi.
- ALKAMA
- MAIWA
- NONO MAI KYAU
da farko kisami alkama mai kyau ki tsince ta ki gyara ta tayi kyau ki tabbatar babu wani datti aciki sai ki wanke ta ta futa fes sai ki kai a barza miki ko ayi miki nika ba mai laushi ba.
Ita kuma maiwa ana bukatar ta yi laushi amma ki tabbatar kin gyarata ita ana bukatar kina hade alkama da maiwa kina damawa da nono kina sha idan kuma bakya amfani da nono to kisamu madara mai kyau kina sha da ita zaki bama kawarki labari