WASU ABABE DAGA CIKIN DALILAN DAKE HAIFAR DA CIWON MARA LOKACIN AL’ADA.

Da dama dai a bangaren lafiya abunda muke dauka ba kome ba zai iya haifar mana da damuwa ko kara tsananta wani hali ko yanayin da muke ciki.

A Bangare al’ada da dama mata kan hadu ko ji alamun ciwon mara lokacin da suke al’ada, ko kafin su fara ko bayan angama da wasu lokuta.

TO GA WASU RIKUNNEN ABINCI WADAN DA KE KARA MATSALAR CIWON MARA LOKACIN AL’ADAR Matukar mace zata rika anfani dasu to akwai yiyuwar karuwar matsalar.

  • Chacolate
  • Sugar
  • Coffee
  • Dairy foods
  • Processed food
  • Fatty food
  • Salty food

Matukar mace zata rika anfani da kowane nau’in abinci mai dauke da sanadaran daidaikun wadancen kayan abinci matsalar primary amenorrhoea zata iya karuwa.

CONTRACTIONS Na mahaifa na daga cikin dalili mafi kusa dake sa mata najin cramps ko ciwon marar da baka rasa ba lokacin al’ada.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!