- Ciwon daji (cancer) Idan ana dafa garin magarya anasha da
- zuma yana kashe kwayar cutar daji koda nacikin jini ne idan
- kuma Yayi miki sai arinka dafa garin magaryar da ruwan khal
- ana wanke wurin mikin idan an wanke sai a barbada garin magaryar.
- Yanada karfin yaqar cutar fata kamar su tautau, makero,
- Kanzuwa da sauransu sai A kwaba shi da zuma arinkasha Ana shafawa a Wurin da abin ya shafa.
- Yana tsaftace jini domin Yana dauke da sinadarin
- Saponin,alkaloid da triterpenoid wadannan
- Sinadaraine masu tsaftace Jini.
- Shansa da ruwan zafi yana magance gajiya da ciwon
- Jiki.
- Yana magance ulcer idan ana shansa da madara ko
- zuma.
- Yana taimakawa hanta ya hanashi jin ciwo da cututtuka.
- Yana daidaita nauyin mutun.
- Yana tsaida zawo cikin kankanin lokaci idan aka Shashi da ruwa ko koko.
- Yana miqar da kasusuwa musamman ga mai karaya.
- Yana maganin rashin shaawa ga mata idan suna tsarki dashi kuma suna shansa da madara .
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!