YA KAMATA KU RIKE WANAN SIRRIN MATA

Akanso mace taxama wani bangare na rayuwar mijinta wanda koh unguwar yini daya taje sae yayi kewarta kamar yaje yadawo da ita, kixama kina da dabarar kwanciya da mijinki kullum da kalar kwanciyar daxaki masa sai kiga kin dade kina xamani a gidan mijinki kullum xai dinga jinki kamar amarya
Kisabarwa kanki cin wadannan abubuwan kafin ki kwanta bacci ki guji cika cikinki dam lkcn kwanciyar bacci idan dama kici abinci marar nauyi kafin kwanciya
Sannan kuma idan dama kidinga yin wannan juice din kinasha shima mai gida yasha kafin kwanciya bacci

Abubuwan bukata

  • Cucumber
  • Kankana
  • Karasa
  • Ayaba
  • Kabewa
  • Ridi
  • Madara
  • Zuma

Yadda Zaki hada

Xaki samu wannan abubuwan ki hadesu wuri guda kiyi blending dinsu sai ki saka a fridge koh kisa kankara kafin kwanciya bacci da minti talatin kunasha xakusha mamaki

Mungode

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!