KI DAWWAMA CIKIN NI’IMA A KODA YAUSHE

abubuwan bukata
- Cukwui
- Dabino
- Aya
- Hakin daka
- Nonon kurciya
- Geran matA
- Asuwakin mata
- Mazarkwaila
- Dan madas
- Dankadafi
- Idon zakara
- Gyadar mata
- Bita zaizai
Yadda za’a hada
Zaki samu wayannan kayan kidunga dakasu suyi lukwui sannan kihadesu guri daya ki cakude Amma saikin tankade kinga Wanda beyi laushi sosaiba sannan kihadesu guri guda kicakude su kidinga diba kina Sha da madara zakiyi ni’ima zaki dinga yawan Sha bawai inkin Sha sodaya shikenan ba.