YADDA AKE GANE ZUBAR RUWA NA CUTA NE KOBA NA CUTABA
Idan ruwan yana da ɗaya daga cikin waɗannan siffofin
- Ya kasance yana Wari ko ƙarni
- Launinsa ya kasance ruwan ɗorawa yellow ko ruwan toka ko kuma kore
- Yanayinsa ya kasance kamar dusar awara ko kuma kamar zare
- Kaikayin gaba
- Jin zafi lokacin saduwa jima’i