MAGANIN SANYI DA GANYEN ZAITUN
AMFANIN SHAN WANNA MAGANIN :
MAGANIN ISTIMNA’I. ( MAZA & MATA ).
SAURIN INZALI.
KANKANCEWAR GABAN NAMIJI.
RASHIN NI’IMA KO RASHIN SHA’AWA.
INFECTION ( SANYI ).
KAIKAYIN GABA ( MACE KO NAMIJI ):
GANYEN ZAITUN: GUDA 10.
TAFARNUWA: ( SALA 5 ).
KANKANA. ( RABIN KWALLO )
za’a samu ganyen zaitun da kankana da tafarnuwa, sai a dafa.
Ana sha safe da yamma Kofi daya
GANYEN ZAITUN YANA MAGUNGUNA MUSULUNCI
- CIWON KUNNE
- CIWON HAKORI
- TOSHEWAR MAFITSARA