YADDA AKE GYARAN FUSKA DA LALLE

  • Shin kun san cewa amfani da lalle ko ruwansa na taimakawa wajen gyaran fata da kuma magance cututtukan fata? Lalle na dauke da sinadaran bitamin C da K don haka, yana magance amosanin ka da kara cikar gashi da kuma dada tsawon gashi. Lalle na kara hasken fata da kuma sanya sulbinta. Idan ba a damu da amfani da shi ba, ya kamata a fara domin amfana da shi.
  • kurajen fuska: Idan kuraje musamman kanana masu yawan naci suka feso a fuska, a samu garin lalle sannan a zuba tafasasshen ruwa kadan a ciki da man zaitun da kuma gunduwar kwai sannan a kwaba sai a shafa a fuska na tsawon minti goma zuwa sha biyar sannan a wanke. Yana da kyau a rika yin haka kamar sau daya a mako domin samun fata mai sulbi.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!