Yadda Zaki Gyara Gabanki
Abinda uwargida zatayi:
Ki nemi:
- Farar albasa
- Kanunfari
- Citta
- Balmo
- Barkono
- Rihatul hulbi.
Sai ki hada su waje daya ki mayar da su kamar yaji kina zubawa cikin abinci kina ci
Bayan haka za ki iya samun zogale mai kyau sosai, amma danyen ganyen, ki wanke sosai, ki sa a Blender, ki markade shi, har sai ya yi laushi, har ki ga yana yauki, sannan ki tace shi sosai. Bayan kin tace ruwan, sai kuma ki nemo madarar gwangwani na ruwa, misali irin madarar peak (na ruwa), ki juye a ciki, ki dan saka zuma, haka za ki rika sha a kai a kai.
Abinda zatayiwa maigida:
- Ki nemi:
- Muruci
- Saiwar haukufa
- Namijin goro
- Hanno
- Rihatul hubbi
Sai ki daka su gaba daya, ya dinga zubawa a nono mai kyau ana sha. Sannan ku nemi dabino a daka shi ya sa a cikin nono mai tsami sai ya rika kama ruwa da shi, amma fa bayan ya gama shafawa zai iya wanke wa da ruwa.
ABUBUWAN DA SUKE KAWO WARIN GABA
Ga kadan daga cikin abubuwan dakesa gaban mace yana wari:
- tafiya babu wando.
- rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.
- dadewa a kan bayan gida.
- rashin canza pant da wuri.
- yawaita cin danyar albasa
- Istimna’i ( wato mace ta biyawa kanta bukata ta hanyar wasa da gabanta.
- tsarki da ruwan sanyi.
- rashin aske gaba da dai sauransu.
YADDA ZAA MAGANCE SU
- mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.
- ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau biyu.
- ki rage cin danyar albasa.
- a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga wanke gabanta da
- ganyen magarya
- bagaruwa
- Farin almiski
sannan ta daina tsugunawa ( toilet) tana daukar tsawon lokaci domin yin hakan yana da matsala.
ta yawaita aske gabanta duk Sati daya ko biyu.