YADDA AKE SARRAFA GANYEN DADDOYA DOMIN MAGANCE CUTUTUKA

 • Yadda ake amfani da Doddoya wajen narkar da abinci ana hadata da lemon grass adafa ariqa sha
 • Yadda ake Amfani da dodoya wajen magance kamuwa da ciwon zuciya zai arika dafata da danyen citta Ana sha kaman tea
 • Yadda aka amfani da dodoya wajen ciwon suga diabetes Asami ganyen garahuni sai A hada su A dafa Arikasha Kofi daya da safe kafin aci abinci Kofi daya da yamma har sati 3
 • Yadda ake amfani da dodoya wajen rage radadin ciwo Asami garin kanunfari Rabin cokali ahada da ganyen dodoya adafa arika sha
 • Yadda ake amfani da dodoya wajen riga kafi kamuwa da cutar bacteria za A same shi A sai arika sawa cikin abinci ana dafawa
 • Yadda ake amfani daita wajen rage nicotine wannan yafi amfani ga mai shan taba ko mai cin goro ‘
 • ajajjagashi ko ayi blending dinshi tare da citta danye guda daya da bayan an gama sai azuba zuma a ciki asha.
 • Yadda ake amfani da doddoya wajen sanyi mai kama gabobi za’a sami doddoya da citta danye da lemun tsami da tafarnuwa da saiwar sanya sai adafa arinka sha
 • Yadda ake amfani dashi wajen mace mai Neman haihuwa Yana wanke dattin mahaifa zata sami dodoya da ganyen magarya ta dafa a Rinka kasha ” kuma anaso duk abincin da zata dafa ta tabbatar da tasa ganyen dodoya a ciki
 • Yadda ake amfani da dodoya wajen maganin sauro idan akayi hayaqinta yana Koran sauro
 • Yadda ake amfani da dodoya wajen maganin mura ana samun ganyen dodoya da citta danye sai adafa ariqa zuba Zuma anasha

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!