JUICE DIN KABEWA DA MADARA DOMIN KARIN NI’IMA A SAUKAKE

  • kabewa
  • madara
  • sugar koh zuma

Yadda ake hadawa

Zaki yanka kabewa kanana sai a wanke da dafa idan ta dahu lukub sai ki blending ki zuba ruwa sai ki juya kisa madara ta ruwa da sugar koh zuma

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!