Yadda Masu Takardar SSCE Da NCE DA HD Zasucike Shafin Aikin Civil Defance Na Shekarar 2022/2023.

Yadda Masu Takardar SSCE Da NCE DA HD Zasucike Shafin Aikin Civil Defance Na Shekarar 2022/2023.
Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Howgist.com Shafin Taimakon Al, umma.
Yadda Masu Takardar SSCE Da NCE DA HD Zasucike Shafin Aikin Civil Defance tare da kanikawa da masu fasaha.
Kashi na Farko
General Duty Category A
- Inspectorate Cadre NCE
- Inspector of Corps NCE
Kashi Na Biyu
- Cop’s Assistance (CAII)SSCE Neco
- Cop’s Assistance CAIII) SSCE
Kashi Na Uku
- Cop’s Assistance CA II Trade test grade
- Cop’s Assistance CA III Trade Test Grade
Jerin Abubuwan Da Ake Bukata Awajen Cikewa Wannan Aiki Na Civil Defance.
- Namiki Tsawo 1.68m Shekara 18 to 30
- Mace. Tsawo 1.65m Shekara 18 to 30
Domin Cikewa Kai Tsaye
Domin Cikewa Wannan Aiki Na Civil Defance Danna Wannan Link
Allahbyabada saa ameen.