Bankin Wema da EDC tare Da MasterCard Foundation Zasu Horar da Mutane 10,000 Tare da Basu Tallafin Kudi

Assalamu alaikum warahamatullah,  barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Bankin Wema da EDC tare Da MasterCard Foundation Zasu Horar da Mutane 10,000 Tare da Basu Tallafin Kudi

Wadannan kamfanoni guda uku da ke sama sun hadu ne domin horar da mata masu sana’o’in hannu 10,000 kyauta kuma za su bayar da tallafin Naira 500,000 ga mutum 20 kacal abin da kawai za ku yi shi ne cike fom din da ke makale a wannan post.

Kamar yadda aka sani wannan kamfanonin dana lissafo a sama sun shahara wajen bada tallafi tare da horar da matasa wajen basu ayyukanyi domin su dogara da kansu.

A yanzu haka sun sake fito da wannan damar ha duk wanda yake da bukata.

Yadda Zakayi Apply

Domin yin Apply danna Link dake kasa

https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLScoIMYR3yaNNscTz2v7QBX1FYbg6D9cOqCVozZ7b3DqKdikXQ/viewform

Apply Now

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!