YADDA MATA SUKE INZALI (KAWOWA)


TAMBAYA

Malam Ina so Ayi mini bayani akan yadda mata suke zuwan kai
ina nufin inzali. Kusan watannin 8 kenan da yin aurena amma
ko sau daya ban taba ganin ta kawo ba kamar yadda nake yi.
kuma ina gani a bidiyo na baɗala mata na zuwan kai kamar
yadda maza keyi. Ko dai matata ce batada lafiya?

AMSA

To ba shi kaɗai bane, maza magidanta masu shekaru ma suna
da jahilcin zuwan kan mata. Mun sha samun tambayoyi akan
wannan lamari daga wajen maza da mata.
Kai harma wasu mazan da suka saki matansu saboda wai
basa kawowa. To Ƙara natsuwa ka fahimci yadda abun yake.
Inzalin mata ba kamar yadda na maza yake bane. Su maza
suna fitowa da maniyi ne a zahiri yadda ana iya ganin sa.
Amma inzalin mata shi a kwakwaluwansu yake don haka
intetnal enjaculation suke yi ba external ba. Sai dai akwai wasu
matan da suna iya ɗigar da ruwan miniyinsu amma ba kamar
yadda na maza ke fitowa ba.
Shi ruwan maniyin mace yana nan kamar ruwan maziyin namiji
ne bashi da kauri tsinkakke kuma fari, amma na maza kamar
majina yake.
A kwanakin baya mun yi darasi akan mata masu feshi, matan
da suke fesar da ruwa mai kama da fitsari (squatting) wanda
maza da yawa suna ɗaukar cewa wannan shine inzalin mace.
Kuma shine na tabbata wasu ke tunanin Inda muka tabbatar da
cewa inzalin mace daban shi kuma wannan ruwan yana
samuwa ne a lokacin da mace ta gurzu take cikin jindaɗin
jima’i.
Inzali ga maza da mata shine ƙololuwar jin daɗi a lokacin
jima’i.
A lokacin da mace ta kamu da shauƙin jima’i, wannan lokacin
jinin jikinta yake kwarara zuwa kan ɗantsakanta, daga bisani
sai ruwan maniyinta dake tare a mafitsaranta ya bazu zuwa
sassan jikinta har kwakwaluwanta a lokacin da zata yi zuwan
kai.
Akasarin mata basa fitar da maniyi idan sunyi inzali. Amma da
akwai alamomin da namiji zai iya fahimtar matarsa ta yi zuwan
kan

Allah ta’ala yasa mudace
Insha Allah! Next topic din mu zamu kawo alamomin da zaka
gane matarka tayi releasing

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!