Yadda Zaka Nemi Aikin Kuda Da Social Media A Kamfanin Zoom Incorporated Albashi ₦30,000 – ₦50,000/monthly
Yadda Zaka Nemi Aikin Kuda Da Social Media A Kamfanin Zoom Incorporated Albashi ₦30,000 – ₦50,000/monthly
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Kamfanin Zoom Incorporated zai dauki ma’aikata masu kula da shafin yanar gizon kamfanin wato Social Media Strategist
- Sunan aikin: Social Media Strategist
- Lokacin aiki: Cikakken lokaci
- Matakin karatu: BA/BSc/HND
- Wajen aiki: Lagos | Nigeria
- Albashi: ₦30,000 – ₦50,000/month
Yadda Zaka Nemi Aikin:
Domin Neman aikin aika da sakon CV dinka zuwa wanann email din: zoomincorporatedng@gmail.com saika rubuta sunan aikin a matsayin Subject na sakon.
Allah ya bada sa’a