Yadda Zaka Nemi Aikin NGO Na Kowace Jiha A Nigeria

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Howgist.com

A yau nazo muku da hanyar da zaku iya neman aikin NGO a dukkan jihohin Nigeria musamman Jihohin Arewa.

Kamar de yadda kuka sani Aikin NGO shine aikin da baya karkashin gomnati,  wato Non governmental organization atakaice de aikin kungiya ko wani kamfani wanda baya karkashin kulawar gomnati shi ake kira da aikin NGO.

Kamar yadda idan kun lura kwanan nan ana samun ayyuna na ngo wanda nake yawan kawo muku saide wasu suna kokawa kan rashin kawo musu na garin da suke kokuma jihar da suke,

Acikin wannan darasin zan kawo muku na jihohin nigeria musamman jihohin arewa

Domin duba aikin NGO Na Jiharka saika shiga Apply dake kasa

Apply Now

Bayan ya bude zakaga jahohi saika duba jiharka saika shiga domin ka cike.

Idan kuma bakaga jihar kaba, karka damu akwai wajen searching sai kayi search na sunan jihar ka zaka samu insha Allah.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!